Wednesday, July 22
Shadow

Tiktok Sun rufe Shafin Y America bayan da ya zarta mabiya Miliyan 1, hakan na zuwane bayan da ya saki wani Update

Kafar Tiktok ta rufe shafin Fitsararren dan Tiktok dinnan me suna Y America.

Hakan na zuwane bayan da ya kai mabiya sama da Miliyan 1.

Kuma wasu na alakanta hakan da yawaitar aikata Alfasha da yake yi a Tiktoklive da mata.

Tuni dai ya sake bude wani shafin inda a yanzu haka yake da mabiya sama da dubu dari biyu.

Karanta Wannan  Kalli Yanda daliba ta mari malaminta saboda ya mata magana akan Bidiyon Tiktok

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *