Tuesday, November 11
Shadow

Kalli Bidiyon cikin jirgin saman da Tawagar Rarara ta tafi Maiduguri a ciki wajan daurin aurensa

A yau an daura auren Shahararren mawakin siyasa Dauda Kahutu Rarara a garin Maiduguri tare da amaryarsa, A’isha Humaira.

Wannan Bidiyon yanda tawagarsa data hada da ‘yan siyasa ne yayin da suke cikin jirgin sama akan hanyarsu ta zuwa Maiduguri wajan daurin aure.

@zinariya.tv0

YANZU YANZU: Dauda Kahutu Rarara tare da tawagarsa sun kama hanya zuwa ɗaurin auren Rarara da A’isha Humaira 📷 Hon. Nuru Shehu

♬ original sound – Zinariya TV

Muna fatan Allah ya bada zaman Lafiya.

Karanta Wannan  Ko a jikina, Ban ma san ana yi ba>>Inji Atiku game da komawar mataimakin sa Okowa da wasu jam'iyyar APC

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *