Monday, September 21
Shadow

Kalli Bidiyon Da Duminsa: Shima Kwankwaso ya bi Peter Obi ya fita daga jam’iyyar ADC ya koma NDC

A hukumance Dr. Rabiu Musa Kwankwaso ya fice daga jam’iyyar ADC ya koma jam’iyyar NDC.

An ga Kwankwaso da Peter Obi suna shiga ofishin jam’iyyar NDC dan su yi rijista.

Karanta Wannan  Hotuna:Shugaba Tinubu ya gana da gwamnan Anambra, Charles Soludo

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *