Sunday, September 6
Shadow

Kalli Bidiyon da Duminsa: Yanda shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya yi Tuntube ya fadi kasa a yayin da yake gaisawa da shugaban kasar Turkiyya

Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya yi Tuntube ya fadi kasa a kasar Turkiyya yayin da yake tafiya shida shugaban kasar Turkiyyan Recep Erdogan.

Shugaba Tinubu na ziyarar aiki ne a kasar ta Turkiyya yayin da lamarin ya faru.

Ana daukar lamarin kai tsaye, saidai shugaban na faduwa ‘yan Jarida suka yi sauri suka dauke kyamarar daga kansa.

https://twitter.com/i/status/2016164862041199036

Karanta Wannan  Allah Sarki Kalli Bidiyon: Yanda wani me sayar da Qanqara yake rokon Allah yana kuka Allah yasa a yi zafi dan kada su yi Asara

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *