Friday, July 17
Shadow

Kalli Bidiyon: Da farko da na cire tallafin Man fetur da yawa basu fahimceni ba amma yanzu Alhamdulillah>>Shugaba Tinubu

Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya bayyana cewa, da farko da ya cire tallafin man fetur da yawa basu fahimceshi ba.

Yace amma yanzu haske ya bayyana.

Ya bayyana hakane a ganawarsa da Malaman Musulmai dana Kiristoci da ya shiryawa shan ruwa a fadarsa da yammacin ranar Juma’a

Kuma yace cikin malaman Musulmai dana Kirista babu wanda ya taba samunsa yace ya dawo da tallafin man fetur.

Karanta Wannan  A bayyane yake Gwamnati kadai ba zata iya bayar da tsaro ba, sai mun tashi tsaye mun baiwa kan mu kariya>>Inji T.Y Danjuma

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *