Friday, July 17
Shadow

Kalli Bidiyon yanda matasa suka lakadawa wani Dansanda na Jàkì saboda zargin yayi sàtà

Wasu matasa a Legas sun lakadawa wani dansandan Najeriya dukan kawo wuka bisa zargin yayi sata

An ga dansandan jina-jina inda matasan ke daukarsa Bidiyon suna kiransa da Ole, watau Barawo kenan da yarbanci.

Sannan an ga wani abokin aikina na kokarin tseratar dashi.

Karanta Wannan  Farashin dala a kasuwar Chanji a yau, Alhamis

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *