
Tauraruwar Kannywood, Firdausi Yahya ta saki wani Bidiyo inda aka ganta sanye da kayan bacci ta tashi daga gado.
Daga baya an ganta ta shiga ban daki tana wanka.
Da yawa sun soki Bidiyon inda suke cewa, bai dace ba har wasu na bayyana irin yanda Nòwnùwanta suka zube.