Wednesday, September 30
Shadow

Kalli Bidiyon: A wannan karin ma Tauraruwar fina-finan Hausa, A’isha Najamu ta sake yin Bikin Ashura, inda mutane suka cika da mamaki suna cewa da gaske ‘yar Shi’a ce

A shekarar data gabata ne aka fara ganin Tauraruwar fina-finan Hausa, A’isha Najamu ta bayyana tana Bikin Ashura irin na ‘yan shi’a.

Da yawa sun yi mamakin hakan inda suke cewa basu san ita ‘yar shi’a bace.

Saidai a wannan shekarar ma ta sakw postin a shafinta na sada zumunta tana wannan biki.

Mutane sun rika cewa, lallai ta tabbata ‘yar Shi’a ce.

@official_aisha_najamu

#CapCut #💔💔💔💔💔💔💔💔💔💔💔💔💔💔 #kannywood_exclusivefynvidoe #shirutarabakadakowalafiya💖💞💖 #Biscoitocut 🫂🫂🫂🫂🫂🫂🫂🫂🦋🦋🦋🦋🦋🦋🦋🦋🦋🦋🦋🦋🦋☑️☑️☑️☑️☑️☑️☑️☑️☑️☑️☑️☑️☑️🖤🖤🖤🖤🖤🖤🖤🖤🖤🖤🖤🖤🖤

♬ الصوت الأصلي – ريحانة الزهراء

Karanta Wannan  Kalli yanda wani Alaramma ya koma Fasto

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *