Tauraruwar Tiktok ta jihar Sokoto, Gorgeous wadda Hisbah suka taba kamawa, Gorgeous ta wallafa wani Bidiyon da kayan banza da ya jawo mata Allah wadai.
An ganta da rigaa iya kafada tana ta rawa a gaban kyamara.