Monday, October 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Dan shugaban kasa, Seyi Tinubu na shan yabo saboda shiga cikin talakawa ana yakin neman zaben babansa dashi

Dan gidan shugaban kasa, Seyi Tinubu na ta shan yabo saboda yanda yake shiga cikin talakawa ana yiwa mahaifinsa yakin neman zabe.

A jiya, An ga Seyi Tinubu a titin lagos tare da talakawa yanawa Mahaifinsa yakin neman zabe.

Da yawa na cewa, Shine dan shugaban kasa na farko daya fito ana yiwa mahaifinsa yakin neman zabe dashi.

Yayin da abinda aka saba shine ‘ya’yan ‘yan siyasar basa ma Najeriya yayin da ake yakin neman zabensu.

Karanta Wannan  Da Duminsa: An sake daga jana'izar Aminu Dantata

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *