
A baya hutudole.com ya kawo muku rahoton yanda aka ga Bidiyon dan gidan Gwamnan jihar Anambra, Ozonna Soludo yana rawa da wata baturiya da aka bayyana a matsayin Budurwarsa wanda hakan ya dauki hankula sosai.
Saidai Ozonna da alama surutun da aka yi akan wannan Bidiyon nashi bai ji dadi ba inda ya fito ya mayar da martani.
Saidai duk da hakan mutane basu kyaleshi ba, a wannan karin kuma sai ake ta cewa an ya kuwa ba dan daudu ya koma ba yayin da mahaifin nasa ya turashi yin karatu kasar waje?
Kalli Bidiyon:
Da yawa dai sun zargeshi da cewa dan Liwadi ne.