Thursday, November 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Nasan da yawanku kun yadda da cewa ‘yan siyasa makaryatane, Mayaudara, Amma ni ba haka nake ba>>Inji Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal Dare

Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal Dare yace bai taba yin rantsuwa da Qur’ani ba sai da ya zama Gwamna.

Yace dan haka yasa irin nauyin dake kansa.

Yace mutane da yawa sun yi imanin cewa, ‘yan Siyasa Mayaudara ne Maqaryata.

Yace amma shi ba haka yake ba.

https://twitter.com/AM_Saleeeem/status/2001755817855312171?t=pe_6M-aaghuYxjKdf11qKw&s=19
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Wannan matar ta dauki hankali saboda cewa duk wanda baya son Tinubu ya zarce Allah yass ya rigamu gidan gaskiya kamin 2027

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *