Friday, July 17
Shadow

Kalli Bidiyon yanda aka kama Wani mutum saboda saka kyamarar CCTV a gidansa

Wani mutum da aka kama saboda ya saka kyamarar CCTV guda 17 a gidansa ya dauki hankula.

An ga dai mutumin daure tare da masu laifi inda ake tambayarsa laifin me ya aikata inda yace kayamarar CCTV guda 17 ke gareshi a gida.

Ana dai zargin yana aikata laifi ne in ba haka ba, me zai hadashi da kyamarar CCTV har guda 17?

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Idan na je otal naga 'yan mata sai in rika tuna matata in rika tuna cewa, ina fa da mata bai kamata in taba wata ba>>Inji Gfresh Al-amin

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *