Dan gidan Marigayi Rigi-Rigi me suna Khalifa Sheikh Tijjani Rigi-Rigi ya gaji mahaifinsa inda aka ganshi a kujerar mahaifin nasa yana bayar da karatu.
Shima dai an ga alamar yana bayar da dariya a wajan karatin nasa kamar dai yanda mahaifinsa ke yi.