Friday, September 25
Shadow

Shin wai ko gawuna zai koma Kwankwasiyya ne, anan Tawagar gawuna ce suka jewa Kwankwaso gaisuwar Sallah

Rahotanni sun bayyana cewa, Tawagar Gawuna sun jewa Jagoran Kwankwasiyya, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso gaisuwar Sallah.

Wannan yasa ake ci gaba da rade-radin cewa, Gawuna zai koma Kwankwasiyya.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Samha M. Inuwa ta nuna motocinta wanda babynta ya saya mata

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *