Friday, October 2
Shadow

Kalli Bidiyon: Dan kasar Brazil da barayi suka tare zasu masa sata yayi farfadiyar karya

Wani Direban Tasi fan kasar Brazil ya dauki hankula a kafafen sada zumunta saboda dabarar da yayiwa Barayi da suka tareshi.

Yayi Farfadiya ta karya inda ya rika jijjiga jikinsa.

Barayin na ganin haka suka tsere.

Karanta Wannan  Karin Baraka ta kunno kai a jam'iyyar ADC, inda dan majalisa, Leke Abejide yace shima bai yadda da su El-Rufai da Atiku a jam'iyyar ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *