Wednesday, September 30
Shadow

Kalli Bidiyon: Dan majalisar tarayya Sanata Ibrahim Muhammad Bomai ya sha da kyar yayin da yaje mazabarsa yakin neman zabe a jihar Yobe

Dan majalisar tarayya, Ibrahim Muhammar Bomai ya sha da kyar a hannun Fusatattun matasa na mazabarsa yayin da yaje yakin neman zabe.

An ga matasan na jifar tawagar motocinsa suna cewa bama yi.

Karanta Wannan  Da Duminsa: A karshe dai Kasar Israyla ta Afkawa Ìràn da yàkì, ta kaiwa tashar sarrafa Urànìyùm ta kasar hàrì inda kuma ta kàshè babban janar din sojan Ìràn

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *