Ganin Yarbawa da suka taru a wajan ofishin ADC yasa ana ta tambayar cewa, ashe akwai yarbawan da basa yin shugaba Tinubu.
Tsohon Gwamnan jihar Osun, Rauf Aregbesola ne ya tarasu haka wanda kuma shine sakataren jam’iyyar ta ADC.