
Bidiyon diyar shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu da aka gani a Landan ya jawo cece-kuce sosai inda aka ganta tana hira da wani dake mata tambayoyi.
Mutane sun yi sharhi daban-daban akan Bidiyon.
Da yawa basu yi tsammanin shugaban kasar na da diya Budurwa irin haka ba.