Saturday, September 12
Shadow

Kalli Bidiyon: Duk da basu dauki kofin World Cup ba, Suma ‘Yan Kwallon Argentina sun samu tarba me kyau bayan da suka koma gida

Dubban ‘yan kasar Argentina sun taru suka yiwa ‘yan kwallonsu maraba bayan komawa gida daga kasar Amurka.

An ga ‘yan Kwallon a saman Mota inda suke dagawa masoyan su hannu.

Kasar Spain tawa Argentina ci 1-0 wanda hakan yasa Argentina bata samu damar daukar Kofin ba.

https://hutudole.com/wp-admin

Karanta Wannan  Sojan Najeriya da ya hana Ministan Abuja, Nyesom Wike shiga waja dake gini dan ya rusashi nata shan yabo wajan 'yan Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *