Tuesday, July 21
Shadow

Bidiyon: Zazzago wando KasaKasa da Lamine Yamal yayi a wajan murnar daukar World Cup ya jawo cece-kuce

An hangi dan wasan Spain, Lamine Yamal ya zazzago wando kasa-kasa a yayin murnar daukar kofin World Cup.

Da yawa sun bayyana rashin jin dadin ganinsa a haka.

Wasu kuma na tambayar ko me hakan ke nufi?

@la1_tve

Cibeles le esperaba con ganas🤩 Lamine Yamal baila ‘Y Que Fue?’ encima del escenario #MundialRTVE #LaSegundaEsNuestra #EspañaSuperestrella

♬ sonido original – La1 de TVE
Karanta Wannan  Ba bÒm bane ya tashi a Kaduna, Bindiga hadin gidace ta tashi ba da shiri ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *