Sunday, March 29
Shadow

Kalli Bidiyon: Duk da Hajiya Naja’atu ta cewa, Sheikh Pantami Maqaryaci amma Wallahi tafi malamai da yawa daraja a Idon Pantami>>Inji Dr. Hussain

Dr. Hussain Kano, dake fadakarwa a kafafen sada zumunta ya bayyana cewa, duk da zagin da Naja’atu tawa farfesa Isa Ali Pantami inda ta kirashi da maqaryaci, tafi malamai da yawa daraja a idonsa.

Ya bayyana hakane a wani Bidiyonsa inda yake cewa da yanzu Naja’atu zata dawo tafiyar Pantami da gudu zai karbeta

Karanta Wannan  Yanzu da wata kungiyar Addinin Musulunci zata ce bata yadda da bada hutun Kirsimeti ba da ya zaka ji? Tsohon Hadimin shugaban kasa, Bashir Ahmad inda yace bai kamata kungiyar Kiristoci ta CAN ta soki hutun da jihohin Arewa suka bayar a makarantu ba saboda watan Ramadana

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *