Monday, December 15
Shadow

Kalli Bidiyon: Duk wani dan Dariqa Shehu Tijjani ya bashi Aljannah, Abinda ya rage mai shine yayi aikin da shima zai ceci wasu>>Inji Wannan malamin

Wani malamin Dariqa ya bayyana inda yake cewa, Sheikh Tijjani ya baiwa kowane dan Darika Aljannah.

Yace abinda ya ragewa mutane shine su ma su yi aikin da zasu ceto wasu.

Karanta Wannan  Matatar Man Dangote ta Tafka Asarar Naira Biliyan 32

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *