Sunday, August 9
Shadow

Kalli Bidiyon: Ganin yanda Filin kwallon Najeriya ya lalace ya dauki Hankula

Wannan Filin kwallon Gwamnatin tarayya ne dake Surulere, jihar Legas.

Ganin yanda ya lalace ya dauki hankula a kafafen sada zumunta.

Da yawa sun yi kiran cewa, ya kamata a gyara Filin.

Karanta Wannan  Ina alfahari da bayyana muku cewa, Jam'iyyar APC itace babbar jam'iyyar da babu kamarta kaf Afrika>>Shugaba Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *