Wednesday, September 23
Shadow

Kalli Bidiyon: Ganin Yanda Sheikh Salihu Zaria kewa manyan ‘yan siyasa Wa’azi yasa anata yaba masa

Wani Bidiyon Sheikh Salihu Zaria yanawa wasu ‘yan siyasa Wa’azi ya dauki hankula sosai.

An ganshi yana gayawa ‘yan siyasar cewa, su ji tsoron Allah su sauke hakkin dake kansu.

Inda a karshe ya musu fatan Allah ya basu ikon sauke hakkin dake kansu.

Karanta Wannan  Ina Goyon bayan Tinubu ya zarce a 2027 ido rufe, saboda babu shugaban da ya taba yin abinda yayi>>Inji Gwamnan Jihar Gobe, Inuwa Yahya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *