Friday, July 17
Shadow

Kuma Dai kalli Bidiyon: An sake Baiwa Rahama Saidu me babbar shago, Mota da Shago kyauta

Tauraruwar Tiktok, Rahama Saidu ta sake samun kyautar Mota da Shago.

Ta bayyana hakane a shafinta na Tiktok inda aka ga ta bayyana cewa wani ne ya mata kyautar.

Shi kuma a nasa jawabin yace, ya mata kyautar ne dalilin soyayyar da yaga tanawa Gwamnan jiharsu.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Alkalin dakewa tsohon ministan shari'a Abubakar Malami shari'a yace ya janye daga shari'ar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *