Tuesday, July 14
Shadow

Wannan Shekarar akwai ci gaba sosai da jin dadi>>Shugaba Tinubu ya gayawa ‘yan Najeriya

Shugaban Kasa, Bola Ahmad Tinubu ya bayyana cewa a wannan shekarar ta 2026, ‘yan Najeriya su yi tsammanin samun ci gaba sosai.

Ya bayyana hakane a wajan taron murnar kaiwar kasuwar hannun jarin Najeriya darajar Naira Tiriliyan 100.

Ya bayyana cewa, hakan zai kara jawo hankalin masu zuba hannun jari a Najeriya.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda Kiristoci suka tare wani Fasto da ya shahara wajan warkar da marasa lafiya a kafafen sada zumunta suka ce sai ya warkar da wani Mahaukaci

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *