
Gwamnan Jihar Jigawa, Umar Namadi kenan a wannan Bidiyon inda yake fada bayan ya kai ziyara wajan gudanar da wani aiki da ya bayar amma ba’a kammala ba.
Da yawa sun jinjinawa gwamnan inda suka ce hakan alamace ta yana aiki tukuru yanda ya kamata.
Lamarin ya jawo muhawara sosai.