Friday, August 14
Shadow

Kalli Bidiyon gwamnan jihar Jigawa inda ya ziyarci wajan wani aiki da ya bayar ba’a gama ba yake fada

Gwamnan Jihar Jigawa, Umar Namadi kenan a wannan Bidiyon inda yake fada bayan ya kai ziyara wajan gudanar da wani aiki da ya bayar amma ba’a kammala ba.

Da yawa sun jinjinawa gwamnan inda suka ce hakan alamace ta yana aiki tukuru yanda ya kamata.

https://www.tiktok.com/@daddyringim1/video/7547868723315543303?_t=ZS-8zZqkSxEekC&_r=1

Lamarin ya jawo muhawara sosai.

Karanta Wannan  AbinYa Tabbata: Dangote Ya Tura Motoci 1,000 Masu Amfani Da Gas Don Fara Dakon Man Fetur Kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *