Saturday, October 17
Shadow

Kalli Bidiyon: Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal Dare da ya gaisa da wata mata har ta Sùmbàcèshi da ya jawo cece-kuce

Wani Bidiyo gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal Dare tare da wata mata da suka gaisa har ta sumbaceshi ya dauki hankula sosai.

A Bidiyon an ga matar rike da hannunsa yayin da take sanye da wata doguwar riga.

Wasu dai sun rika cewa, wannan ka iya jawo masa matsala shi da matarsa.

Danna nan dan Kallon Bidiyon.

Danna nan dan kallon Bidiyon

Karanta Wannan  Godswill Akpabio ya maka Sanata Natasha Akpoti kara a kotu inda yake neman ta Biyashi diyyar Naira Biliyan 200 saboda bata masa suna

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *