Monday, September 7
Shadow

Kalli Bidiyon: Gwanin Birgewa yanda wata Amarya ta tuka Angonta a mashin zuwa gida bayan an daura musu aure

Wannan wata amaryace da ta tuka angonta zuwa gida akan mashin bayan an daura musu aure.

Lamarin ya dauki hankuka sosai inda akai ta musu sam barka.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Wannan baiwar Allahn na nema mijin aure

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *