
Tauraruwar Tiktok, Murja Kunya ta bayyana cewa lamarin jikin Adam A. Zango ya ta’azzara.
Tace bata san abin yayi muni haka ba.
Tace dan haka tana kiran mutane dasu sakashi a addu’a.
Ta bayyana hakane a shafinta na Tiktok.
Rahotanni sun watsu sosai cewa, Adam A. Zango yayi hadari inda har wnda suka je da sunan taimako suka masa sata.