
Wani mahaifi bafulatani ya dauki hankulan mutane sosai musamman a kafafen sadarwa bayan da aka ga irin hudubar da yawa diyarsa da aka daurawa aure.
Bidiyon hudubar ya watsu sosai a kafafen sadarwa inda ake ya sanya masa Albarka.
Ya gargadi diyarsa kada ta sake ta saurari kowa idan ba mijinta ba.
Sannan yace ko dusa mijinta ya kawo yace shi gareshi, ta karba ta dafa.