Thursday, November 12
Shadow

Ina fatan mahaifina ya samu mulki a karo 2>>Inji Dan shugaban kasa, Seyi Tinubu

Dan shugaban kasa, Seyi Tinubu ya bayyana cewa, Mahaifinsa yana kokarin gyara Najeriya.

Ya bayyana cewa mahaifinsa ya gano matsalar Najeriya kuma yana kokarin kawo gyara.

Seyi Tinubu yayi kira ga ‘yan Najeriya suwa mahaifinsa Uzuri kuma yana fatan Allah yasa ya samu zarcewa a karo na biyu.

Sannan yawa ‘yan Najeriya fatan yin bukukuwan sallah Lafiya.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Da Gwamnan daya saka hannu a Dokar Haraji, Da Dan majalisar, da Shugaban kasar..... Maryam Gombe ta fusta bayan data tura dubu 20 aka cire mata Naira 100 kudin Haraji

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *