Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Idan da hakkina a Miliyan 152 da aka rabawa kowace cikin ‘yan kwallo mata ‘yan Najeriya ban yafe ba>>Inji Malam

Wannan malamin ya bayyana cewa, idan da hakkinsa a cikin Naira Miliyan 152 ds aka baiwa kowanne daga cikin ‘yan mata ‘yan kwallon kafa na Najeriya, watau Super Falcons da suka ciwo kofin Afrika bai yafe ba.

Malam ya bayyana hakane yayin hudubar Juma’a.

Ya bayyana takaicin yanda ba’a magance matsalar tsaro ba amma gashi ana rabawa ‘yan kwallo kudade.

Kudaden da aka rabawa ‘yan matan sun jawo cece-kuce sosai.

Karanta Wannan  Bayan Amarya Ta Gudu A Safiyar Ranar Daurin Aurensu, A Karshe Ango Ya Auri Daya Daga Cikin Kawayen Amarya A Ranar Auren

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *