Wednesday, March 11
Shadow

Kalli Bidiyon: Idan kana Azumi sai ka yi niyyar tarawa da iyalinka, ko da baka aikata ba, Azuminka ya karye>>Inji Wannan malamin

Wani malami ya bayyana da wata Fatawa data dauki hankulan mutane wadda ba’a saba jin irin ta ba.

Yace idan mutum na Azumi ya yi niyyar tarawa da iyalinsa, ko da bai aikata ba, Azuminsa ya karye.

Da yawa dai sun bayyana cewa basu san da wannan aabon keratun nasa ba.

Karanta Wannan  An kwantar da Tauraron Fim din Indiya, Dram a Asibiti

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *