Friday, July 10
Shadow

Ta kusa da Atiku, Dr. Aslam Aliyu data ce ta koma APC tace a daina damunta idan ba haka ba zatawa Atiku tonon silili

Dr. Aslam Aliyu wadda ta kusa da Atiku Abubakar amma yanzu ta fice daga jam’iyyar ADC ta koma jam’iyyar APC tace yaransa su daina damunta.

Tace Atiku Abubakar yaci amanarta ne shiyasa ta barshi.

Tace kuma da ake zaginta dan ta bar jam’iyyar ADC, bata zagi Atiku ba, dan Atiku daya koma APC me yasa shi ba’a zaginsa?

Tace kuma na kusa da Atiku basu kaunarsa.

@expressmediahausa

Dr. Aslam Aliyu Ta Fashe Da Kuka Yayinda Take Bayanin Abinda Tsohon Mataimakin Shugaban Kasa Atiku Abubakar Ya Mata. Ku Fada Mana Ra’ayin Ku ? #expressmediahausa dr.aslamaliyu #salimsmart @Garzali MikošŸŽµšŸŽµšŸ‡³šŸ‡¬šŸ‡³šŸ‡¬ @Dr Aslam Aliyu New media

♬ original sound – Express Media Hausa
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Wannan magidancin ne yayi Bidiyon da ya fi daukar hankali a wannan sallar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *