
Tauraruwar fina-finan Hausa, Sabuwa Daddin Kowa ta fito ta bayyana cewa, tana nan da ranta bata rasu ba.
Ta bayyana hakane yayin da rade-radi yayi yawa cewa ta mutu.
Sabuwa dai na fama da rashin Lafiya inda ta fito ta nemi taimaka tare da taimakon Hassan Make-Up.