Friday, July 17
Shadow

Kalli Bidiyo: Baban Dan Bello ya taba zuwa sata a Kabari, tun daga nan ne ya bar garinsu na Galadanci ba’a sake jin duriyarsa ba saboda Abin Kunya>>Inji Murtala Gamji, Shugaban dattawan Matasan Najeriya wanda ya fito kare Shaikh Bala Lau

Wani me suna Murtala Gamji, Shugaban dattawan Matasan Najeriya ya bayyana cewa ba zasu bari a rika taba malamai suna kyalewa ba.

Ya bayyana hakane a wata bidiyo da kafar ATP Hausa ta wallafa.

Ya kara da cewa, ko da fasto na garine aka ci zarafinsa ba zasu bari ya wulakanta ba zasu fito su kareshi.

Da yake jawabi da kuma ikirarin baiwa Sheikh Bala Lau Kariya, ya kara da cewa, Dan Bello bashi da asali me kyau.

Inda yace asalin mahaifinsa sata ya je yi a makabarta aka bishi, tun daga nan ne ya bar garinsu na Galadanci har yau bai dawo ba.

Karanta Wannan  Sanata Natasha Akpoti ta kasa kawo hujjar cewa na nemeta da lalata shiyasa ta fara bani Hakuri, kumama inda zaku san sharri ne irin nasu na mata ta kulla min, bayan tace ne nemeta da lalata ta bini min je taruka da yawa har kasashen waje kuma har hotunan Selfie ta rika dauka dani>>Sanata Godswill Akpabio

Kalli Bidiyon a kasa:

https://www.tiktok.com/@sultanjgn_backup/video/7489891789227265335?_t=ZM-8vJkufeYMUQ&_r=1

Me zaku ce?

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *