
Tauraron mawakin Siyasa, Dauda Kahutu Rarara ya bayyana cewa, indai da Hausa mutum yake waka a yanzu ya zama sarkinsa.
Ya bayyana hakane a wata hira da aka yi dashi bayan nadin Sarautar Sarkin Mawakan Hausa da aka masa a garin Daura na jihar Katsina.
Rarara Yace a zahirin Gaskiya shi yama fi iya wakokin Sarauta.