Tuesday, May 19
Shadow

Yunwa da Talauci ne ke jawo matsalar tsaro a Najeriya>>Shugaba Tinubu

Shugaba kasa, Bola Ahmad Tinubu ya bayyana cewa, Yunwa da talauci na kan gaba cikin jerin abubuwan dake jawo Talauci a Najeriya.

Shugaban ya bayyana hakanne a wajan kaddamar da wasu ayyukan da Gwamnan jihar Katsina, Dikko Radda ya gudanar a yayin ziyarar kwaki biyu da ya je.

Shugaba Tinubu ya jawo hankalin Gwamna Radda dama sauran Gwamnoni da su mayar da hankali wajan gudanar da ayyukansu ba tare da la’akari da masu kushe ba.

Yace idan suka yi aiki me kyau shine jama’a zasu gani su yaba.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda 'yansanda suka tarwatsa taron jam'iyyar PDP a Abuja duk da musanta rufe ofishin jam'iyyar da suka yi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *