Tuesday, September 29
Shadow

Kalli Bidiyon irin gagarumar murnar da aka yi a jihohin Legas da Bayelsa bayan nasarar Najeriya akan Algeria

A jihohin Legas da Bayelsa dake kudancin Najeriya mutane da dama ne suka fito kan tituna suka nuna farin cikinsu da nasarar da Najeriya ta samu akan kasar Algeria.

An ga mutane akan titi suna ta rawa.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda akawa namiji Kwalliya da ake ta Allah wadai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *