Thursday, November 12
Shadow

Kalli Bidiyon wani dan kasar Algeria yana nuna cewa wai cucesu kiri-kiri saboda sun samu Penalty amma aka hana

Wannan wani dan kasar Algeria ne da aka gani yana nuna Bidiyon inda yake zargin an cucesu saboda sun samu Penalty amma aka hanasu.

An ganshi yana gayawa wasu ‘yan matan Najeriya hakan.

Wasan na jiya dai Najeriya ta yiwa kasar Algeria ci 2-0.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Malamai 'yan Izala na yin kira ga matasa 'yan Izala da su daina Yin Murna akan rasuwar Mahaifiyar Malam Abulfatahi ko cewa tana Whuta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *