Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Kaf Masana’antar Kannywood Raba Gardama ne yake burgeni wanda nake jin zan iya aure>>Inji Khadija Muhammad

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Tauraruwar fina-finan Hausa, Khadija Muhammad ta bayyana cewa Kaf Kannywood babu wanda take so take jin zata iya aure sai Raba Gardama.

Ta bayyana hakane a wata hira da aka yi da ita.

Kalli Bidiyon anan:

@yaya_muhammad

Jarumi ɗaya ne tak a Kannywood nake ji a raina zan iya yin wuff da shi – Jaruma Khadija Muhd Ku kalli cikakkiyar tattaunawar da mukayi tare da matashiyar jarumar. #viral #hausa #kannywood #kano #maiduguri #shuwa #fulani

♬ original sound – Yaya_Muhammad

Da aka tambayeta kan Ali Nuhu, tace shi tana kalonsa ne a matsayin Uba.

Karanta Wannan  APC ta zargi Gwamnatin Kano da ciyo bashin Dala Miliyan 6.6 daga ƙasar waje tare da neman bahasin yadda aka yi da kuɗaɗen

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *