Saturday, March 7
Shadow

Kalli Bidiyon: Kashewa Iyalina Kudi yanzu na fara>>Inji Ahmad wanda ya kashe Naira Biliyan 1.5 ya hadawa ‘ya’yansa bikin Birthday a Kano

Ahmad wanda ya kashe makudan kudade wajan hadawa ‘ya’yansa Bikin Birthday a Kano ya kawo Davido ya bayyana cewa kashewa Iyalinsa kudi yanzu ya fara.

Ya bayyana cewa akwai mutane 100 da yakw shirin kaiwa Umrah a Azumin bana.

Kuma yace surutun mutane be dameshi ba.

Karanta Wannan  Gwamnonin Jihohin Arewa maso yamma sun bayar da hutun gobe Talata, 15 ga watan Yuli a matsayin ranar hutu dan jimamin Buhari

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *