Friday, December 26
Shadow

Kalli Bidiyon katafaren masallacin da Dauda Kahutu Rarara ya gina a mahaifarsa dake Kahutu

Wannan masallacine da Tauraron mawakin siyasa, Dauda Kahutu Rarara ya gina a mahaifarsa dake Kahutu jihar Katsina.

Rahotanni sun ce an kammala ginin Masallacin kuma ranar Juma’a me zuwa za’a budeshi.

Rahotanni sun ce mahaifiyar Rarara dince ta sashi ya bude wannan masallacin.

Karanta Wannan  Ba a cire Atiku a matsayin Wazirin Adamawa ba β€” Gwamnatin Adamawa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *