
Jam’iyyar ADC tace a taron da take a jihar Oyo, jam’iyyar APC ta shirya mata wata Mugunta.
Ta bayyana hakane ta bakin me magana da yawunta, Bolaji Abdullahi inda tace ta bankado muguntar ta APC ta yunkurin hanata taron nata.
Saidai ADC tace wannan ba zai hana ta ci gaba da gudanar da ayyukanta ba dan tasan ‘yan Najeriya na tare da ita.