Monday, September 28
Shadow

Kalli Bidiyon: Ko dai hadakarsu zata tabbata ne? An ga Bidiyon Kwankwaso da Gawuna

An ga wani Bidiyon Kwankwaso da gawuna da suka hadu a filin jirgin sama.

Kwankwaso ya mikawa gawuna hannu su gaisa amma Gawuna yaki yadda ya bashi hannu inda ya durkusa har kasa ya gaisheshi.

Hakan yasa wasu ke rade-radin ko dai maganar komawar Gawuna NNPP ya fito takarar shugaban kasa zata tabbata ne?

Karanta Wannan  Kalli Hotuna yanda aka jìkkàtà jami'an NDLEA yayin da suka kai samamen kwace miyagun Kwàyòyì a Abuja

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *