Monday, September 28
Shadow

Naga Mata na ta fitowa suna neman mazajen Aure,Nima gani inda me so>>Inji Wannan matashiyar

Wannan wata matashiyace data ce ta ga ana ta maganar mata dake fitowa suna neman mazan aure shine tace itama ba za’a barta a baya ba.

Tace shekarunta 24 kuma tana da diya amma diyar na wajan kakarta.

Tace kuma dole ne wanda ke son aurenta ya zamana yana da kudi.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda wani a Kano ya dauko Kilaki ta biya masa bukata da alkawarin zai bata dubu 5 amma ya bata dubu 2

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *