
Hadimar gwamnan jihar Kano, Kuma tsohuwar Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Jan Kunne ta bayyana cewa shin su gayawa Kwankwaso gaskiya ko su bari Duniya ta gaya masa?
Tace irin cin amanar da Gawuna zaiwa Kwankwaso ba’a taba masa irin ta ba.
Tace shima sai ya hanashi shiga Kano kamar yadda Ganduje ya masa.